A cikin shirin za aji cewa yau ce ranar yaki da cin hanci da rashuwa ta duniya za a ji halin da ake ciki a Nijar da kuma tarayyar Najeriya, a yayin da kasar Ghana hukumar zabe ta bayyana sakiamakon zaben kasar inda shugaban kasar mai ci yanzu ya lashe.