A cikin shirin za a ji cewa jam'iyyun adawa a Cote d'Ivoire sun kira da a samar da wata gwamnatin farar hula ta wucin gadi bayan da wa'adin shugaban kasar ya kaow karshensa a yau Lahadi. Akwai Ra’ayin Malamai da Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu sauraro.