A cikin shirin za a ji 'yan fafutuka a nan Jamus na kokari wajen kawo sauyi game da sanar da jama'a tarihin mulkin mallakar da kasar ta yi, daidai lokacin da masana tarihi a Afirka ke bayyana irin illar da rashin bada sahihin tarihi ke da shi tsakanin al'umma.