A cikin shirin za'a ji cewa gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa babu wata alamar fadawa yanayin karancin cimaka duk da ambaliyar da ta mamaye kaso 25 cikin dari na gonakan noman shinkafa a wannan shekara. a Nijar an karrama daliban makarantun boko da suka yi rawar gani wajen cin jarabawowinsu na karshen shekara