A cikin shirin bayan labaran duniya za a ji rahoto kan matakin da ECOWAS ta dauka game da juyin mulkin Mali da rahoto a kan matsayar Namibiya na yin watsi da tayin Jamus game da diyyar kisan kiyashi a shekarun baya da rahoto kan yadda ake samun sabanin ra'ayi kan kidayar watannin musulunci a Najeriya.