A cikin shirin za a ji cewa hukumoki a jihar Filaton Najeriya na sa ido kan wasu mutane 43 da ake zarginsu da kamuwa da cutar Coronavirus daidai lokaxcin da hankulla suka karkata kan kwayoyyin cutar a yayin da a share daya ministocin harkokin wajen EU za su yi wani taron gagawa kan rikicin kasar Siriya.