Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni wanda wasunsu suka maida hankali kan abubuwan da ke wakana a fagen siyasar Jamhuriyar Nijar musamman ma batun fidda wanda za su yi wa jam'iyyu takara gabannin zaben shugaban kasa da za a yi a watan Fabrairun badi.