Saurari shirin yamma na DW na 19 ga watan Augusta 2015
Salissou BoukariAugust 19, 2015
A cikin shirin za a ji cewa ana cigaba da kai martani kan sabon kawancan da aka yi tsakanin 'yan adawa da kungiyoyin fararan hula a Nijar. Kamfanoni mallakin 'yan kasuwa a Najeriya na shirin taka rawar gani wajan haka da kuma tace danyen man fetur din kasar.