A cikin shirin za a ji cewa, a Nijar kasar ce ta kaddamar da wani gagarumin aikin gini da sabunta filin saukar jiragen sama na kasa da kasa na Diori Hamani a yayin da a Najeriya 'yan siyasa da sauran al'umma ke ci gaba da mayar da martani dangane da yadda rikicin cikin gida ya tasamma ruguza jam'iyyar APC mai mulki a kasar.