Shirin ya kunshi labaran duniya, wanda a ciki akwai yanda kwararrun masu binciken tushen cutar corona suka shiga wuraren da cutar ta fara bulla a birnin Wuhan na kasar China, da kuma a Rasha da 'yan sanda ke ci gaba da kame magoya bayan madugun adawa.