A cikin shirin za a ji cewa sabon shugaban jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Faustin-Archange Touadera ya sha rantsuwar kama aiki. A Nijar ana tsare da wasu matasa magoya bayan 'yan adwa masu nazarin shafukan Intanet na Blogger. Akwai rahoto kan wani faifayen bidiyon barkwanci ga shugaban Turkiyya da aka watsa a Jamus.