A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya za ku ji cewar. A yankin Arewa maso gabashin Najeriya batun matsalolin jin kai da tabarbarewar tsaro sakamakon sabbin hare-haren Boko haram ne aka duba. Sai Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da can ma batun hare-haren ne.