A cikin shirin za ku ji cewar gwamnatin tarrayar Najeriya ta ce babu sani ba kuma sabo game da sabon hari ta jiragen da ta tsara fara kaiwa tun daga wannan mako da nufin tunkarar barayin shanu fa mutane da suka sake taruwa a jihar Niger dake tsakiyar kasar.