Za ku ji yadda masu sarauta ke ajiye mukaman gargajiya da aka ba su a masarautar Shinkafi ta jihar Zamfara don nuna fushinsu a kan yadda masarautar ta nada Femi Fani Kayode da ake zargi da yin kaurin suna wurin sukar mutanen arewacin Najeriya a matsayin ''Sadaukin Shinkafi''