Baya ga labaran duniya, shirin ya kunshi rahotanni da suka hada da irin halin da tattalin arzikin Najeriya ke ciki wanda aka ce ya na fuskantar barazana ta durkushewa. Akwai kuma shirye-shirye masu kayatarwa wanda suka hada shirin nan da ke duba al’adu da addinai a sassan duniya daban-daban.