Wata kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta yanke hukuncin daurin wata guda da kwanaki bakwai na zaman gidan kaso ga wata 'yar jaridar wadda ke yin sharhi a kan al'amura ta intanet.