Bayan labaran duniya akwai rahotanni, ciki har da rahoto kan yunkurin gwamnatin Najeriya na sake farfado da hanyoyin sufurin jirgin kasa bayan da Shugaban kasar Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabon layin dogon da zai hade biranen Fatakwal da Maiduguri.