Shirin ya dubi yadda ake fara komawa makarantu a wasu sassa na kasashen Afirka ciki har da Najeriya da Kamaru. Sai dai a Nijar malamai ne ke kokawa da yanayin da suke aiki a ciki. Bangarorin mulki a Najeriya kuwa na kokarin daidaita matsalolinsu domin ci gaban kasa.