Cikin shirin za a ji hukumomin Jamhuriyar Nijar sun kor wata ma’aikaciyar Kungiyar Medcin sans Frontières daga kasar saboda bayyana labarin kan mace-macen yara kanana a yankin Zinder sakamakon masassarar cizon sauro da kuma rashin ingantaccen abinci.