Bayan labaran duniya, shirin ya kunshi martanin fadar shugaban kasar Najeriya game da caccakar Shugaba Buhari game da tabarbarewar harkokin tsaro. A Nijar kuma ana cece-kuce a kan matsayin gwamnati ne game da ikirarinta na cewa an cimma nasararorin raya kasa.