A cikin shirin za a yadda shirye-shiryen zaben gwamnonin jihohi ke tafiya a yankin Niger Delta a Najeriya. A Kamaru, ana shirin zaben 'yan majalisar dattawan kasar. Yayin da yau take ranar mata ta duniya, wata kungiya a Ghana ta dukufa wajen bijiro da dabarun inganta lafiyar mata, mussaman masu juna biyu.