A cikin shirin za a ji cewa, Duk da wa'adin daina karbar tsofaffin kudade a Najeriya da babban bankin kasar CBN ya kara, 'yan kasuwa na ci gaba da kokawa. A Ghana kuma, masana na ci gaba da nuna damuwa kan yadda jami'an kiwon lafiya ke barin kasar zuwa ketare.